Kungiyoyi

Bangaren Bayani Akan Kungiyoyi

Ƙungiyar Marubutan Arewa A Kafofin Sadarwar Zamani “Arewa Media Writers” Ta Ƙaddamar Da Shugabannin Ƙungiyar Reshen Jihar Sokoto, Tare Da Basu Takardun Shaidar Kama Aiki Nan Take

….Haza zalika ƙungiyar ta karrama wasu daga cikin manyan jihar da suke yi wa al’ummar jihar Sokoto hidima ba dare…

Read More »

Muna kira ga Gwamnatin jihar Zamfara da Gwamnatin Tarayya da su gaggauta kuɓutar da Ɗalibai Mata sama da 300 da ‘Yan Ta’adda suka sace a Jihar Zamfara – Arewa Media Writters.

Ƙungiyar Marubutan Arewa a kafofin sadarwar Zamani “Arewa Media Writers” ƙarkashin jagorancin shugaban ƙungiyar na ƙasa Comr Abba Sani Pantami,…

Read More »

Muna farin ciki da yajin aikin kai kayan abinci yankin kudu da ‘yan kasuwarmu sukayi – Arewa Media Writters.

Kungiyar Masu Kayan Abinci Na Arewa, Sun Shiga Yajin Aikin Kai Kayan Abinci Yankin Kudu …Kungiyar “Arewa Media Writers” tana…

Read More »

Ba za a daina kashe ‘yan Arewa ba a karkashin mulkin Buhari__Nastura Ashir sheriff.

Shugaban gamayyar cigaban kungiyoyin Arewa Alhaji Nastura Ashir sheriff ya ce ba za a daina kashe ‘yan Arewa ba a…

Read More »

Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, Ya Zama Uban Kungiyar “Arewa Media Writers” Na Kasa Baki Daya (Grand Patron).

A yau Laraba Kungiyar marubutan Arewa a kafofin sadarwar zamani “Arewa Media Writers” karkashin jagorancin shugaban Kungiyar na kasa Comr…

Read More »

Press Release From BTVM Foundation (Muhimmin Sako Daga Sakatariyar Ofishin Gidauniyar BTVM).

Greetings from the Secretariat Office of the BTVM Foundation Council and happy New Year to you all.We appreciate your steadfastness…

Read More »

Babu abin da Gwamnatin Shugaba Buhari ta tsinana mana sai ma ƙara mana yawan maƙiya da ta yi – Kungiyar Fulani Makiyaya, Miyetti Allah.

Kungiyar Fulani Makiyaya ta Miyetti Allah ta bayyana cewa babu abin da gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari ta tsinana mata…

Read More »

Kungiyar Arewa Media Writers ta yi Allah wadai da harin ta’addacin da Matasan Yarbawa suka kaiwa Sarkin Fulanin Jihar Oyo, a gaban jami’an tsaron jihar.

…Haka zalika kungiyar ta yi kira ga gwamnatin Najeriya da ta gaggauta daukan mataki kan wannan mummunan harin ta’addacin da…

Read More »

Arewa Media Writers Ta Jinjinawa Gwamna El-rufa’i, Saboda Rushe Gidan Da Aka Shirya Yin Sharholiya.

Kungiyar marubutan Arewa a kafofin sadarwar zamani “Arewa Media Writers” karkashin jagorancin shugaban kungiyar na kasa Comr Abba Sani Pantami,…

Read More »

Akwai Damuwa Da Bacin Rai Kan Yadda Ake Zubar Da Jini a Arewa, Inji ACSC

Majalisar Tuntuɓa Da Haɗaka Na Arewa na miƙa saƙon Ta’aziyyar ta da Jajantawa ga Gwamnatin Jihar Zamfara da Maigirma Sarkin…

Read More »
Back to top button