Kunne Ya Girmi Kaka
-
Birnin Da Ya Yi Shekaru 2,500 Mutane Suna Rayuwa A Ciki.
Tsohon birnin Sana’a na kasar Yemen na daya daga cikin tsofaffin birane a duniya, wanda aka ci gaba da zama…
Read More » -
Ko kun san mutumin da ya fi kowa arziƙi a Duniya baƙar fata ne?
Baƙaƙen fatar da suka kafa tarihi a Duniya 1- Mutumin da ya fi kowa arziƙi a tarihin duniya baƙar fata…
Read More » -
Shi ne mutumin da ya yi silar samuwar Jirgin Sama a Duniya ‘Abu Al’qasim Abbas Ibn Firnas Wirdas Al’takurini.
Abbas bin Firnas shi ne Ɗan’adam na farko a duniya da ya fara gwada tashi sama ta hanyar haɗa wani…
Read More » -
Labarin Bakano Mafataucin Da Ya Zama Dutse.
A gabashin garin Rogo da ke cikin Jihar Kano, akwai wasu tarin duwatsu masu tsohon tarihi, waɗanda a ke tsammanin…
Read More » -
Tun Kafin A Haifi Uwar Mai Sabulu Bal-bela Take Da Farinta.
Tun kafin zuwan turawa Hausa/Fulani muna da tsarin mulkin mu: Sarki – Emier (President).Waziri – Vice President.Sarkin Fada – Chief…
Read More » -
Itace Macen Da Ta Fara Yin Miyar Kuka A Duniya.
MACEN DATA FARA MIYAR KUKA A DUNIYA Binta Lema ita ce wacce tarihihi sannan ake wallafa a shafukan sada zumunta…
Read More » -
Hoton Dan’ Maitatsine Wanda A Wancan Lokacin Ake Kiransa Da Kan’ana Tare Da Abokansa Guda Uku.
Daga kabiru Ado Muhd Hoton Dan’ maitatsine wanda a wancan lokacin ake kiransa da kan’ana tare da abokansa guda uku,…
Read More » -
KO KUNSAN MASARAUTAR HADEJIA ITA CE TA YAKI TURAWA?
Masarautar Hadejia ita ce masarautar da ta yaki turawan mulkin mallaka a cikin masarautun kasar Hausa yayin da turawan suka…
Read More » -
Tarihin Kafuwar Birnin Kano.
Daga Sadiq Tukur Gwarzo. Shekaru sama da dubu biyu da suka gabata, sun tabbatar da cewa akwai mutane masu rayuwa…
Read More » -
Katsinawa Ashe Da Kuma Kun Dan Taba Kauyanci.
Daga Mutawakkil Gambo Doko Sarkin Katsina Muhammadu Dikko dashi da tawagarsa a loƙacin da suke kallon hasken wuta saboda burgesu…
Read More »