Labarai

Da dumi’dumi: Abba Gida-Gida Ya nada Sheikh Daurawa daga cikin Kwamitin masu karbar Mulki daga Hannun Ganduje.

A wani Kwamitin karbar Mulki Mai dauke da jaddawalin sunayen mutune sittin da biyar 65 wanda sakataren yada labarai na…

Read More »

Zanyi mulkin jihar Kaduna bisa Tsoron Ubangiji Allah ba tare da nuna banbanci ba ~Cewar Uba sani.

Zababben gwamnan jihar Kaduna Sanata Uba sani A wani Sakon Godiya Daya wallafa Jim kadan bayan karbar takardar shedar lashe…

Read More »

Ba zan tsoma Baki a cikin Gwamnatin Abba Gida-Gida ba ~Cewar Kwankwaso

Rabi’u Musa Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) a zaben da za a yi…

Read More »

Abba Gida-Gida ya jaddada aniyarsa ta rushe duk wani filin makarantu da makabartu da Gwamnatin Kano ta Sayarwa mutane.

Zababben gwamnan jihar Kano Engr Abba Kabir Yusuf ya jaddada maganar sa ne a shafinsa na Facebook yaka Mai cewa…

Read More »

’Yan Najeriya Masu Karfi Ne Bayan Ci Gaba Da SaRe Itatuwa A Dazuzzuka – Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin Tarayya ta dora alhakin sare itatuwan da ake yi a kasar nan a kan wasu manya-manyan kungiyoyi na kasa…

Read More »

‘Yan Garkuwa Da Mutane Suna Hutu, Yan Bindiga Suna Hutu Saboda Sake Fasalin Naira – Ministan Kwadago

Ministan ya ce manufar tana da kyau amma ya yarda cewa aiwatar da ita ba ta yi daidai ba. Ministan…

Read More »

FG zata ƙirƙirar tashar yanar gizo saboda tsofaffin ma’aikata ƴan ƙasa su sami aiki bayan sun yi ritaya

Gwamnatin tarayya ta ce za ta samar da wata hanyar da za ta hada da tsofaffi da ke son ci…

Read More »

Bola Tinubu zai Mulki Nageriya cikin Tsoron Ubangiji Allah ~Cewar Uba sani.

A wani Sakon Taya murnar da Sanata Uba sani ya aikewa da Sanata Bola Tinubu Yana Mai cewa Bari Nima…

Read More »

An yi min barazana, an matsa mani lamba domin in murde sakamakon zabe – Jami’ar INEC ta jihar Abia Farfesa Alex Otti

Kafin a ayyana Alex Otti a matsayin zababben gwamna a ranar Larabar da ta gabata, INEC ta dakatar da tattara…

Read More »

Ku daina ba da tallafin zaɓe ga Najeriya – Shehu Sani ya shawarci Amurka, Kanada da sauran su

Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani ya bukaci cibiyoyin kasa da kasa da kasashen waje da suka hada da…

Read More »
Back to top button