Labarai
-
Zamu biya Mafi Karancin Albashin ne idan Muna samun ku’di ~Gwamna Nagode
Gwamna Umaru Bago na jihar Neja ya ce gwamnatinsa ba za ta yi kasa a gwiwa ba wajen aiwatar da…
Read More » -
Tinubu ya yi nisa baya Jin kira kan batun karya ka’ida so yake ya murkushe kowa- Amnesty ta caccaki ofishin DSS
Amnesty International ta soki Shugaba Bola Tinubu kan harin ‘ba bisa ka’ida ba’ da jami’an ma’aikatar kula da harkokin gwamnati…
Read More » -
Za mu kulle Nageriya idan ba’a saki Shugabanmu da akayi garkuwa dashi ba ~Kungiyar Kwadago.
Kungiyar kwadago ta Najeriya NLC, ta zargi jami’an tsaro da yin garkuwa da shugabanta, Joe Ajaero, tare da yi masa…
Read More » -
Kwankwaso bashi da wata Daraja a Siyasar Nageriya Yanzu shiyasa take sukar Jam’iyar PDP -Martanin PDP ga Kwankwaso.
Jam’iyyar PDP ta bayyana tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabi’u Kwankwaso a matsayin dan siyasa wanda ya gaza kuma maras kima.…
Read More » -
A shirye nake in ci gaba da daukar tsauraran matakai don ciyar da Najeriya gaba – Tinubu
Shugaba Bola Tinubu, a ranar Juma’a a nan birnin Beijing, ya ce a shirye yake ya dauki matakai masu tsauri…
Read More » -
Karka kara mana radadin da tashin farashin man fetur, Dattawan Yarbawa sun fadawa Tinubu
Majalisar Dattawan Yarbawa, YCE, a jiya, ta bayyana damuwarta kan halin da al’ummar kasar ke ciki, kamar yadda ta bukaci…
Read More » -
Babu wata rashin Jituwa tsakanin Shugaba Tinubu da Mataimakinsa Kashim Shettima ~Cewar Fadar Shugaban Kasa.
Fadar shugaban kasa ta musanta zargin da ake yi na cewa shugaban kasa, Bola Tinubu da mataimakinsa, Sanata Kashim Shettima…
Read More » -
Gwamna Uba sani na Jihar Kaduna ya Rattaba hannu kan Yarjejeniyar tsaro da Kasar China.
Gwamnan jihar Kaduna Mal Uba Sani Yace A yau, na sami karramawa da alfarmar sanya hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna…
Read More » -
Man fetir da Dizal namu da ya shiga kasuwa yau na tabbatar ‘yan Nageriya Basu taba ganin irinsa ba ~Dangote.
Shugaban rukunin Dangote, Aliko Dangote, ya bayyana dalilin da ya sa samfurin farko na man fetur, daga matatarsa ya bayyana…
Read More » -
‘Yan Uwa sun Hana mu Kuma sun Cinye mana Gadon mahaifin mu Sarki Ado Bayero Ina rokon Shugaba Tinubu ya taimaka mana -Zainab Ado Bayero.
Tun lokacin da gwamnan jihar Kano AbbaKabir Yusuf ya aike da sakon kai ziyara ga Zainab Jummai Ado Bayero, wacce…
Read More »