Lafiya
-
‘Yan Najeriya miliyan 54 da sauran ‘yan Afirka za su yi zama kurame nan da shekarar 2030: WHO
Rahoton ya bayyana abubuwa da yawa da ke haifar da yawaitar asarar ji a yankin Afirka. Kimanin mutane miliyan 40…
Read More » -
Wata Sabuwa: Sabon nau’in cutar COVID-19 XEC da ke yaɗuwa cikin sauri ya bazu a cikin ƙasashe 27 na Turai da Amurka
Wani sabon nau’in COVID-19, wanda aka yi hasashen zai kawo babban bambance-bambance a duniya nan da ‘yan watanni masu zuwa,…
Read More » -
‘Yan Najeriya miliyan 11.2 ne ke rayuwa da ciwon suga – Kungiyar masu ciwon suga ta Najeriya
Kungiyar masu fama da ciwon suga ta Najeriya ta ce kimanin mutane miliyan 537 ne aka rubuta suna dauke da…
Read More » -
Tinubu: Gwamnatin Tarayya ba za ta kara amfani da farfaganda a kan ‘yan Najeriya ba – in ji Minista Idris
“Lokacin dogaro da farfaganda don yada shirye-shiryen gwamnati ya kare.” Ministan yada labarai da wayar da kan jama’a na kasa,…
Read More » -
Kalubalen da kuke fuskanta a yau shine zai mayar da gobe ta zama mai kyau a gare ku – Tinubu ga ’yan Najeriya
Shugaba Bola Tinubu ya ce kalubalen da ‘yan Najeriya ke fuskanta na cire tallafin man fetur shine zai inganta gobe.…
Read More » -
Zamfara ta zama cibiyar bullar cutar shan inna a Najeriya, Sultan Abubakar ya koka
Jihar Zamfara dake arewa maso yammacin Najeriya ta zama cibiyar masu fama da cutar shan inna, inda aka samu kashi…
Read More » -
Jikana ya rasu ne sakamakon rashin kulawa da lafiyar sa a Asibitin Gwamnati -Akpabio
Shugaban Majalisar Dattawa Godswill Akpabio “Ba likita, ba ma’aikacin jinya. Ya zubar da jini har sai da ya rasa kashi…
Read More » -
Da Dumi Dumi: Emefiele ba ya hannunmu, in ji DSS
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta ce Godwin Emefiele, dakataccen gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), ba ya hannun ta.…
Read More » -
Shugabanninmu ba za su sake fita kasar waje neman lafiya ba – Aisha Buhari
Uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari ta ce shugabannin da za su zo nan gaba da iyalansu ba za su sake…
Read More » -
NAFDAC: Za a sake duba duk wani maganin kashe kwari da aka haramta a Turai amma ake amfani da shi a Najeriya saboda yana dauke da sinadarin guba
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa (NAFDAC) ta ce za a sake dubawa tare da hana magungunan…
Read More »