Nishadi

Bangaren Shirshirye Nishadi

Shine wanda yafi kowa arziƙi a tarihin Duniya, Alhaji Mansa Musa.

SHIN KO KA SAN WANDA YA FI KOWA ARZIƘI A TARIHIN DUNIYA? Alhaji Musa Keita Mansa wanda ake kira Mansa…

Read More »

MU LEƘA BOLLYWOOD: Shin Ko Kun San Dalilin Da Ya Sa Har Yanzu Salman Khan Bai Yi Aure Ba?

Cikakken sunansa Abdul Rashid Salim, sunan mahaifiyarsa Salma(shi yasa ake kiransa da Salman Khan). An haife shi a ranar 27…

Read More »

Wasan Kwaikwayo: Yadda Mataimakin A’isha Buhari ya guji tambaya a kan inda Uwargidan Shugaban Kasar Take.

Mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan harkokin yada labarai, ofishin uwargidan shugaban kasa, Mista Aliyu Abdullah, ya guji tambayoyi…

Read More »

Bukola Saraki ya yabawa mawakin kudancin Najeriya Wizkid akan sabon kudin wakokinda mai suna Made In Lagos.

Bukola Saraki, tsohon shugaban majalisar dattijai, ya shiga shafukan sada zumunta don yaba wa Wizkid, wani mawaƙi, kan ‘Made In…

Read More »

Wadanda Suke Zaune A Najeriya Suna Rayuwa Mai Dadi Da Morewa Fiye Da Wadanda Suke Zaune A Amerika, Inji Dr. Kemi Olunloyo.

Kemi ta ce a Amurka, mutane suna biyan kudin amfani, suna biyan kudin cin abinci, wutar lantarki, wuraren ajiye motoci,…

Read More »

Ko Kun San SULTAN Na BRUNEI DARUSSALAM YA Mallaki Motocin Alfarma Sama Da Dubu Bakwai (7,000).

BRUNEI DARUSSALAM wata kasace dake kudu maso gabashin kasashen Asiya ! Sarkin Brunei HASSANAL BOLKIAH wanda yakwashe shekaru 73 a…

Read More »

FATAL ARROGANCE: Wani Sabon Film Na ‘Yan Shi’a Da Ake Shirya Shi A Kudancin Najeriya

Fatal Arrogance wani sabon film mai alaka da yan Shi’a Wanda kamfanin shirya fina finai Na kudancin Najeriya suke shirya…

Read More »

Wata Sabuwa: An Fara Bayar da Hayar Shadda Getzner A Kano

Jaridar Kano Focus ta rawaito labarin cewa wani Taila a unguwar Tal’udu cikin birnin Kano, mai suna Ibrahim Bature Yakubu…

Read More »

Talauci Da Jahilci Ne Ke Kawo Yawaitar Fyade Da Ta’addanci A Arewa, Inji Barr. Khalil Kabir Mantissa.

Wani Lauya Mai Zaman Kansa Mai Suna Barrister Khalil Kabir Mantissa ya ce “Talauci da Jahilci sune matsalolin da suka…

Read More »

Soyayya Ko Hauka: Wani Matashi Ya Sha Fiya Fiya Saboda Ya Kasa Ganin Jarumar FIna Finan Hausa Maryam Yahaya.

Matashin wanda yayo tattaki tun daga jihar yobe domin yayi tozali da jarumar wasan Hausa Maryam yahya da farko ya…

Read More »
Back to top button