Rahotanni
-
Rayuwar Alh Ahmadu Haruna Danzago
1-Dan Canji: Marigayi Alh Ahmadu Haruna Danzago ya yi shura a fannin harkar hada-hadar canjin kudaden kasashen waje, yana daya…
Read More » -
Wasu Takardu Bayanai Daga Amurka sun fallasa yadda Babban Lauya Afe Babalola ya baiwa alkalan kotun daukaka kara su biyar cin hancin dala miliyan 1.125 domin sayawa abokin Boni Haruna hukuncin Kujerar gwamnan Adamawa.
Mista Babalola ya baiwa kwamitin alkalan daukaka kara biyar cin hancin dala 225,000 kowannensu a karkashin jagorancin mai shari’a Pius…
Read More » -
Ganduje ya zargi talakawa da INEC da cin hanci da rashawa a Najeriya
Tsohon Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje da Bishop Mathew Kukah, wanda ya kafa Cibiyar Kukah (TKC), sun danganta cin hanci da…
Read More » -
Za a yi zanga-zangar gama gari idan farashin abinci ya ci gaba da hauhawa – Sanata Ahmad Lawan
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, ya ce za a gudanar da zanga-zangar gama gari idan har bangarorin gwamnati uku…
Read More » -
Gwamnan Zamfara Dauda Lawal ya rasa jirgin samansa da yakai dala miliyan 6.3.
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya gamu da cikas a wani gagarumin shiri da ya sa ya rasa mallakin wani…
Read More » -
IG ya janye ‘yan sandan da ke da alaka da Yahaya Bello
Hukumar shige da fice ta Najeriya ta kuma sanya tsohon gwamnan cikin jerin sunayen wadanda ake nema, bayan da hukumar…
Read More » -
‘Yan majalisar dokokin jihar Kaduna sun kaddamar da bincike kan El-Rufai bisa zargin satar biliyoyin kudi daga 2015 zuwa 2023.
Majalisar dokokin Kaduna a ranar Talata ta fara binciken cin hanci da rashawa a kan tsohon Gwamna Nasir El-rufa’i. ‘Yan…
Read More » -
Cire tallafin man fetur yana da kalubale, amma ya zama dole don tabbatar da makomar Najeriya – Tinubu
Shugaba Bola Tinubu ya ce cire tallafin man fetur abu ne mai kalubale amma ita ce shawarar da ta dace…
Read More » -
Ina Cikin Tashin Hankali Tunda Alhaji Sani Ya Maka Ni A Gaban Kotu – Rarara
Mawaƙi Dauda Adamu Abdullahi, wanda aka fi sani da Rarara, ya bayyana irin tashin hankali, da rashin sukunin da ya…
Read More » -
Jirgin Buhari ya kusa fadowa da shi, in ji mataimakansa
Jirgin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kusa yin hatsari da shi da mukarrabansa a watan Nuwambar 2015, watanni shida…
Read More »