Rahotanni
-
FBI ta sanar da mutuwar Lee Andrew Edwards, yaron Bola Tinubu a harƙallar ƙwaya a Chicago
Sanarwar ta biyo bayan kokarin da gwamnatin kasar ta yi na boye bayanan da suka shafi yadda shugaban Najeriyar ke…
Read More » -
Da Dumi Dumi: Darakta-Janar na ‘yan sandan sirri, DSS, Yusuf Bichi, ya nemi zama jakadan Najeriya a Saudiyya bayan ya bar aiki – Majiyar Fadar Shugaban Kasa.
Majiyar ta lura cewa nan ba da dadewa ba Bichi zai bar aiki, amma “yana rokon a ba shi mukamin…
Read More » -
Yanzu Yanzu: Ba Mu Bane Muka Kai Harin Bom Ta Sama Kan Masu Maulidi A Kaduna Ba – Rundunar Sojin Saman Najeriya
Rundunar sojin saman Najeriya ta musanta cewa tana da hannu a harin da aka kai ta sama a karamar hukumar…
Read More » -
Akwai yiwuwar a kori ‘yan Najeriya 14,000 daga kasar Jamus – Shugaban Gwamnatin Jamus
Shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz ya bayyana damuwarsa kan yiwuwar korar ‘yan Najeriya sama da 14,000 da ke zaune a…
Read More » -
Kasar Birtaniya Ta Tada Hankali Kan Harin Ta’addanci A Najeriya, Ta Gargadi ‘Yan Kasarta Da Su Kaurace Wa Zuwa Wasu Jihohin Najeriya
Ta shawarci ‘yan kasarta kan tafiye-tafiye zuwa jihohin Borno, Yobe, Adamawa, Gombe, Kaduna, Katsina, Zamfara, Delta, Bayelsa, Rivers, Akwa Ibom…
Read More » -
Da Dumi Dumi: Bola Tinubu ya yi yunkurin hana FBI, CIA da sauran hukumomin Amurka fitar da bayanan sirri yayin da wa’adin da suka diba na fallasawa ya cika a watan Oktoba.
Hoton Tinubu Da Tambarin Hukumar FBI Lauyoyin shugaban Najeriyar za su yi kokarin shigar da cikakkiyar hujja nan ba da…
Read More » -
Yadda Mahaifiyarmu ta kashe mahaifinmu a lokacin da yake barci – Wani yaro dan shekara 12
Akure — Wani yaro dan shekara 12 mai suna Ibukun Solomon, ya bayyana yadda mahaifiyarsa, Tayelolu ta kashe mahaifinsa, Felix,…
Read More » -
Yan Najeriya shida da ake nema ruwa a jallo a Amurka da ake kyautata zaton suna boye a Najeriya – FBI
‘ Hukumar FBI ta dauki wadanda ake zargin ‘yan Najeriya ne a matsayin wadanda aka fi nema ruwa a jallo.…
Read More » -
Tarihin alkalai biyar da za su yanke hukunci kan makomar Bola Tinubu a gobe
L-R-Justices Adah, Misitura da Tsammani na PEPC A gobe ne alkalai biyar na kotun daukaka kara karkashin jagorancin Mai shari’a…
Read More » -
Alkalan babban birnin tarayya Abuja sun zargi alkalin alkalai da satar alawus-alawus dinsu na biliyoyin nairori, wanda hakan ya sa su zama masu cin hanci da rashawa.
Alkalin Alkalai Husseini Baba-Yusuf. Babbar kotun birnin tarayya ta fada cikin rikicin cin hanci da rashawa da kuma korafe-korafen ma’aikata…
Read More »