Tsaro
-
Ko kun San cewa Haryanzu Nageriya CE mafi Arhar Man Fetir a kasashen Africa ta Yamma.
Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu Na ci Gaba Da Karin farashin man Fetir tin Bayan lokacin Da ya Zama shugaban kasar…
Read More » -
Rundunar Soja ta rage matsayin Seaman Abbas ta Kore Shi Daga Aikin Soja.
Seaman Abbas: Rundunar soji ta sanar da korar wani ma’aikacin sojan ruwa mai suna Seaman Haruna Abbas, wanda aka ce…
Read More » -
da dumi’dumi ‘yan bindiga sun kashe Soja tare da sace kishiyar mahaifiyarsa a jihar Kaduna
Wasu ‘yan ta’adda sun kai hari a kauyen Anguwan Rimi da ke karamar hukumar Zangon Kataf a jihar Kaduna, inda…
Read More » -
‘Yan sanda da sauran hukumomin tsaro sun ki bin diddigin masu garkuwa da mutane ta hanyar bayanan NIN-SIM – Pantami
Mista Pantami ya zargi hukumomin tsaro da rashin amfani da bayanan NIN-SIM wajen magance yawaitar garkuwa da mutane domin neman…
Read More » -
‘Yan ta’adda ne suka saje a cikin da fararen hula – DHQ ta mayar da martani kan harin bam a Kaduna
Hedikwatar tsaro (DHQ) ta ce harin da jiragen yakin suka kai a unguwar Tudun Biri, da ke karamar hukumar Igabi…
Read More » -
Da dumi’dumi: ‘Yan bindiga sun kashe mutun 15 a Karamar Hukumar Bali Dake Jihar Taraba.
An bayyana cewa an kashe mafarauta 15 yayin arangama da ‘yan bindiga a wani yanki mai tsaunuka da ke kusa…
Read More » -
Babu sulhu tsakaninmu da Ta’adda ~Gwamnatin katsina.
Gwamnatin Katsina ta ce ba za ta tattauna da duk wani mai laifi ko gungun masu aikata laifuka ba amma…
Read More » -
Gwamna Zulum yace a halin yanzu babu wata al’umma dake karkashin Boko Haram a Borno
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya bayyana cewa babu sauran al’ummomi da ke karkashin ikon Boko Haram a cikin…
Read More » -
‘Yan bindiga sun kai hari hedikwatar karamar hukuma, sun kashe mutum daya, sun sace dan sarki, da wasu mutane shida a Zamfara.
An bukaci Gwamna Dauda Lawal cikin gaggawa da ya nada mataimakan tsaro, a matsayin wani mataki na dakile hare-haren ‘yan…
Read More » -
’Yan bindiga sun kashe mutane da dama sun kuma yi awon gaba da wasu a kauyukan Zamfara
Wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton ‘yan ta’adda ne sun kai hari kauyen Kwatar da ke kusa da Gidan…
Read More »