Uncategorized
-
Gwamnatin Tarayya na shirin kashe makudan kudade kan biyan basussuka.
Gwamnatin tarayya na shirin ware wani kaso mai tsoka na kasafin kudinta ga biyan basussuka tsakanin shekarar 2025 zuwa 2027,…
Read More » -
Da dumi’dumi: ‘Yan ta’addan ISWAP sun Kai Hari a Borno.
Rahotanni daga Najeriya na cewa ‘yan ta’addar Daesh na yammacin Afirka sun kai wani hari a garin Kareto da ke…
Read More » -
Ministan ayyuka ya bayyana cewa an shirya kammala aikin titin Abuja zuwa Kaduna Kano nan da shekarar 2025.
A cewar David Umahi, ministan ayyuka, a halin yanzu gwamnatin tarayya na ci gaba da samun ci gaba wajen kammala…
Read More » -
Da dumi’dumi: EFCC ta kama Hadi Sirika.
Hukumar EFCC ta kama Hadi Sirika bisa zargin almubazzaranci da sama da Naira Biliyan 8 da ake alakantawa da badakalar…
Read More » -
Tsadar kayan Abinci, Mata masu sana’ar Gurasa sunyi zanga zanga a Kano, sun ce buhun fulawa daga Naira N16,000 yanzu ya koma N43,000.
A safiyar yau Juma’a ne al’ummar jihar Kano suka gudanar da zanga-zangar lumana da masu sana’ar Gurasa, wadda ake toyawa…
Read More » -
Kyamarar CCTV ta nuna Boss Mustapha da Godwin Emefiele suna ciro dala miliyan 6.2 daga asusun bankin na CBN makonni biyu kafin zaben 2023: Anti-Graft Czar Obazee
Satar wadda aka ce ta faru ne a ranar 8 ga watan Fabrairu, 2023, tana cikin jerin wanki na almundahana…
Read More » -
Jam’iyyar NNPP Ba Ta Da Sha’awar yin Maja da wata jam’iyya – Kwankwaso
Jam’iyyar New Nigeria People’s Party NNPP kungiya ce mai zaman kanta ta siyasa don haka mun tsaya tsayin daka kan…
Read More » -
Kafin A Haifi Ubana ma Akwai Doka, Saboda Haka Ba Zan Raina Kotu Ba – Cewar Kahutu Rarara
Mawaƙin Siyasa, Dauda Adamu Kahutu Rarara, ya bayyana cewar, ƙarya Masinjan Babbar Kotun Majistiri, mai lamba 1, da ke birnin…
Read More » -
Yanzu yakamata ‘yan adawa su daina adawa da Tinubu domin samun cigaban Nageriya ~Cewar Gwamna Uba sani.
Gwamna Malam Uba sani na Kaduna ya Taya Shugaban Kasa Bola Tinubu murnar samun nasara a Kotun Kolin Nageriya inda…
Read More » -
Seyi Tinubu ya taso jirgin shugaban kasa domin kallon gasar polo a Kano
Hotunan saukan Mista Seti Tinubu daga jirgin shugaban kasa a Kano sun mamaye shafukan sada zumunta a ranar Litinin, lamarin…
Read More »