Addini

Cikin Bidiyon: Sheikh Abdulwahab Yace Hadith din da Sheikh Abdujabbar ya kawo Gaskiya ne akwai shi…

Spread the love

A shafukan sada zumuntar Zamani Wani bidiyo dake yawo na Sheikh Abdulwahab abdallah daya daga Cikin Shahararrun malaman jihar Kano da ake sa rai zasuyi mukabala da Sheikh Abdujabbar Nasiru kabara a Cikin bidiyon an jiyo Shehun malamin Yana gaskata wani hadisi da Sheikh Abdujabbar ya kawo Shafin Makarantar Sheikh Abdujabbar Nasiru kabara Ashabul kahfi warraqeem ce ta saka bidiyon gashi kamar haka…

mikiya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button