Labarai

Corona Mutun Dari Biyar Da Tamanin 587 sun mutu a jihar kano

Spread the love

Ma’aikatar lafiyar tarayyar Nageriya tace mutun dari biyar da tamanin da bakwai 587 Suka mutu a jihar kano cikin sati biyar a sanadin cutar corona virus dayake magana Ministan lafiyar tarayyar Nageriya Dr Osagie yace Sakamakon da kwamitin da suka tura jihar kano kan Bincike Dalilin faruwar mace macen tsofaffi yan sama da Shekaru sittin 60 a jihar bisa Jagorancin Dr Gwarzo kwamitin ya kawo masu Sakamako cewa mace macen daya auku a jiharta kano ba komai bane sanadin Faruwarsa face cutar corona virus..

Sai shekaran jiya ne ita kuma ma’aikatar lafiya ta jihar kano tac fitar da sanarwa cewa mutun arba’in da takwas 48 ne kacal suka mutu ta sanadin cutar ta COVID-19 a fadin jihar ta kano…
me zaku ce…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button