Lafiya
Covi-19 Bata Kasheshi Ba Amma Facemask Ya Kasheshi A Gadonshi Na Bacci.
Coronavirus Bata Kasheshi Ba Amma Facemask Ya Kasheshi A Gadonshi Na Bacci.
Solomon Ede wani maigadi ne dan kimanin shekaru 50, ya mutu sanye da takunkumin fuska (face mask) wanda jama’a ke rufe fuskar su dashi domin yin riga-kafin yaduwar annobar cutar corona virus a cikin al’umma.
Kamar dai yadda uban gidan shi da yake yiwa gadi da kuma makwabta suka shaida da mutuwar tashi, sunce ya mutu ne bayan ya kwanta a gadon shi ba tare da cire takunkumin fuska ba.
Dama Dai masu iya magana since, idan ajali ya yi kira, ko babu ciwo a je….
Daga Bappah Haruna Bajoga.