Uncategorized

Covid-19;- Dan Sanda Ya Kashe Dan Banga Har Lahira A Jihar Neja….

Spread the love

Ahmed T. Adam Bagas

Bayan sanya dokar hana fita da gwamnatin Jahar Neja ta sanya Na Awanni 24 Har Na tsawon Mokonni 2 a Jahar. A jiya Talata 14-04-2020 ne
Jami’an Yan Sanda Yankin karamar Hukumar Paiko suka Bindige Wani Danbanga ( Vigilante) a Garin Paiko.
Abin yafarune inda Yan sandan Suke Kora mutane su koma gida Sai Wani Jami’in Ya Narkawa Dan Banga Bindiga a kai an dauke shi zuwa Asbiti Sai Rai Yayi Halinsa.

Idan Ba Ku mantaba Makonni Biyu da suka Wuce Ma Wani Dan sanda ya Hallaka Wani Magidanci a Izom Karamar hukumar Shiroro ta Jahar Neja.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button