Lafiya

Covid-19:- Gwamnatin Jahar Katsina Ta Shirya Tsaf Domin yakar Cutar CoronaVirus a Jahar Katsina.

Spread the love

Gwamnan Jahar Katsina Hon. Aminu Bello Masari ya Gyara wajen Killace masu dauke da Cutar Mashako ta Corona Virus A Fading Jahar Katsina.

Masari Ya Gyara Sansanin `yan Gudun Hijira Na Birnin Katsina dake Kusa da Barikin Soji kan Hanyar Jibiya, Wajen da aka Gyara din mai Dauke Gadaje 160 Ya Lakume Zunzurutun Kudi har Naira Miliyan 170 Inji Shi.

Masarin Ya dauki Wannan Matakin ne Domin Gudun Wannan Annobar da Ta Addabi Kasashen Duniya.

Ahmed T. Adam Bagas

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button