Lafiya
Covid-19:- Gwamnatin Jahar Neja ta Haramta Achaba (Okada) a Jahar…
Gwamnan Jahar Neja Abubakar Sani Bello Lolo Ya Kara Tsawaita Dokar Zaman Gida Har Na Tsawon Makonni 2 Domin Gudun Yaduwar Cutar Corona Virus a Jahar.
Har Ila Yau Gwamnan ya Haramta Sana’ar Achaba ko (Kabu Kabu) Har Na tsawon Sati 2 a Kokarin su Na Dakile Yaduwar Covid-19 A Fadin Jahar Inji Shi.
Ya zuwa Yanzu dai Mutane 6 ne ke Dauke da Corona Virus a Jahar Neja Inji Hukumar Kula da Cututtuka masu yaduwa ta Kasa NCDC.
Ahmed T. Adam Bagas