Labarai
COVID-19: Gwamnatin Nageriya ta sake kulle jami’o’in Nageriya
Ga dukkan alamu, murnar komawa Aji ta daliban jami’o’in Najeriya ke yi bayan da ASUU ta janye yajin aiki, ta koma ciki.
Wannan na zuwane dalilin umarnin da hukumar dake kula da jami’o’in Najeriya, NUC ta bayar na kulle duka jami’o’in sai abinda hali yayi.
Sanarwar tace an dauki wannan mataki ne dan kiyaye yaduwar cutar Coronavirus/COVID-19 data dawo gadan-gadan. Madogara Hutu dole