Covid-19:- Kasar New Zealand Zata Cire dokar Kulle…

Spread the love

Daga Ahmed T. Adam Bagas

A dai dai lokacinda Wasu kasashe ke Sassauta Dokar Kulle Domin gudun Yaduwar Corona Virus Ita Kuwa Kasar New Zealand Cire Dokar Zatayi Gaba daya a Daren Yau.

Fraministar Kasar Jacid Ardern ce ta sanarwa manema Labarai cewa Sai ta Taka raya da Taji Cewa Duk kasar babu ko mutum guda Tolo da ya ke da Cutar.

Yau kwanaki 17 kanan Ko mutum daya bai Sake kamuwa da cutar ba A kasar, Hakan tasa Yau Litinin 12 Na dare agogon G.M.T Za’a Saki komai da kowa Aci gaba da Har koki kamar Yadda Aka saba.

Abubuwan da baza’a cireba Sune Ba’ayadda Dan wata kasa Ya Shigoba Kuma duk wanda Yazo daga wata kasa idan dan Kasar sune Za’a Killace Sai An tabbatar da Lafiyar sa Inji Ta.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *