Labarai
Covid-19:- Kasuwar Madagascar Ta Bude……..
Daga Ahmed T. Adam Bagas
Wasu Kasashen Africa sun soma tururuwar zuwa kasar Madagascar neman maganin Cutar Covid-19 a Kasar.
A Yau karamin Ministan lafiya na kasar Equatorial Guinne Mr Mitoha Ondo Ayekaba, ya isa kasar ta Madagascar bisa Umarnin Shugaban kasar domin karbo Maganin gargajiya da kasar Madagascar ta samar dake kashe karfin cutar Covid-19 a kankanin lokaci.
Ko Najeriya Zata Bi Sahu zuwa Madagascar Neman Maganin Corona..???