Lafiya
Covid-19;- Mataimaki Gwamnan Bauchi Ya Kamu Da Corona.
Daga Ahmed T. Adam Bagas
Mataimakin Gwamnan Bauchi kuma shugaban Yaki da Cutar CoronaVirus a Jahar Senator. Baba Tela ya kamu da Cutar Corona Virus.
Idan baku mantaba Gwamnan Bauchi Senator. Bala Muhammad Kauran Bauchi Shi ne gwamnan da ya Fara kamuwa da Corona a Fadin Tarayyar Najeriya daga Bisani Allah ya Bashi Lafiya ya warke.
Shima mataimakin Nasa Allah ya Bashi Lafiya.