Lafiya

Covid-19:-Shugaban Ma’aika Ya Kamu Da Covi-19

Covid-19:-Shugaban Ma’aikan Gidan Gwamnati Jahar Pilato ya Kamu da CoronaVirus.

Shugaban Ma’aikatan Gidan Gwamnatin Jahar Pilato Mr. Noel Donjur Ya kamu da Cutar Covid-19.

Komishinan watsa Labaran Jahar ne Ya Tuwara Manema Labarai Hakan Yau Juma’a a Garin Jos.

Sanarwar ta ce Tun Ranar 1 ga wannan watan ne Gwamnan Jahar ya bada Umarnin Aiki Gwaji ga Duk kan Membobin Majalisar Zartaswar Jahar Sai dai Ban Anyi gwajin Angano Duk kansu suna Cikin Koshin Lafiya, Amma Shugaban Ma’aikatan ya kamu da Cutar Inji Sanarwar.

Kawo yanzu dai An killace shi a daya daga Cibiyoyin Killace masu Cutar a Birnin Jos, Sannan Za’a yi Gwaji ga duk mutanen da sukayi mu’amala dashi Musamman mah Iyalansa. Inji Shi.

Ahmed T. Adam Bagas

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button