Lafiya

COVID19 Ganduje Zai Kashe Milyoyin Kudi.

Spread the love

Hoton Gwamna Ganduje

Gwamna Ganduje Ya Saki N285 Million domin Yaki da COVID-19 A jihar kano,  
Gwamnatin ta Ware kudin ne Domin Taimakon Gidaje dubu dari dari uku 300, 000 A fadin Jharta kano.

Shugaban Kwamitin bayar da Tallafi na jihar Kanon Malam Muhammad Yahuza Bello ya bayyanama Yan jaridu hakan, inda Yace kawo Yanzu Sun Kashe  Milyan Dari N100 million cikin kudin, Suma Ragowar Naira Milyan Dari da sab’in N170 million suna sa rai za suyi anfani dasu a shiri na gaba.

Ana sa rai dai Gwamnatin zata tallafama Talakawa da kayan abinci ne da kudin… 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button