Addini

Cristiano Ronaldo ya yi Allah wadai da shugaban kasar faransa Emmanuel Macron kan goyawa masu batanci ga Annabi baya a kasarsa.

Spread the love

Tsohon Dan wasan kwallon kafa Na Real Madrid Wanda kuma yake bugawa kungiyar kwallon kafa ta Juventus dake kasar Italiya wasa a yanzu cristiano Ronaldo yace Allah wadaran shugaban kasar faransa Emmanuel macron.

Cristiano Ronaldo ya ce ba wannan ne karo Na farko da shugaban kasar ta faransa Emmanuel macron yasaba goyawa yan kasar ta Sa bayaba akan irin wannan mummunan aikin ds suka sabayi.

Cristiano Ronaldo yace dole ne shugabannin kasashen duniya su tashi tsaye wajen takawa shugaban kasar ta faransa burki tunkan kasar Sa ta jefa mutanen duniya cikin bala’in da babu Wanda ya isa ya fitar dasu.

Cristiano Ronaldo yakara da cewa kaso 8 cikin 10 Na abokan Sa Na harkokin wasan kwallon kafa dama sauran harkoki Na kasuwanci duk musulmi ne, kuma tunda yake tare dasu betabajin sun kyamaci ko yin wani mummunan furuci ga addinin wasu ba.

Cristiano Ronaldo yace bazai taba goyawa shugaban kasar faransa da ita kanta kasar ta faransa bayaba domin wannan ba dabi’a bace ta mutumin dayayi riko da addinin Sa kuma riko Na gaskiya ba.

“Don haka INA Allah wadai da shugaban kasar faransa, Allah wadaran Sa.”

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button