Fashion
Da Alama Dai Jaruma Rahama Sadau Na Cikin Nishadi.

Jaruma Rahama Sadau Ta Saki Wasu Sabbin Hotunanta Wadanda Sukayi Matukar Kyau.

Jarumar Ta Wallafa Hotunan Ne A Shafinta Na Twitter, Inda Masoyanta Suka Yita Yabawa Da Kyawun Hotunan.

Wasu Kuma Suka Rika Yimata Kirari Suna Yabon Kyakkyawar Surar Da Allah Yayi Mata.
