Labarai
Da dumi-dumi: Akpabio ya garzaya zuwa Villa bayan zaman majalisar dattawa kan tantance Festus Keyamo
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, a ranar Litinin, ya garzaya fadar shugaban kasa, mintuna kadan bayan wani zaman da aka yi a majalisar dattawa kan tantance wani minista Festus Keyamo.
An hangi Akpabio a Villa da karfe 02:55 na rana.
Karin bayani zai zo daga baya..