Labarai
Da Dumi Dumi ASSU ta janye yajin Aiki Bayan kwashe wattanni Tara.
Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) a ranar Laraba sun dakatar da yajin aikin da suke yi, wanda hakan ya kawo karshen duk wani yajin Aikin Makarantu da aka fara tun Maris na 2020.
Shugaban kungiyar ASUU na kasa, Biodun Ogunyemi ne ya bayyana hakan a lokacin da yake ganawa da kungiyar a Abuja, inda ya bayyana cewa ci gaban ya biyo bayan tuntubar da ta yi da Majalisar Zartarwa ta Kasa (NEC).
Cikakken bayani daga baya