Labarai
Da Dumi Dumi Buhari ya bayarda umarnin buɗe Bodojin Nageriya.
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bayar da umarni a buɗe iyakokin ƙasa guda 4 domin cigaba da shigowa da kayayyakin amfanin yau da kullum.
Iyakokin da za’a buɗe sune : Seme, Illela, Maigatari, da kuma Mfun.