Lafiya

Da Dumi Dumi: Emefiele ba ya hannunmu, in ji DSS

Spread the love

Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta ce Godwin Emefiele, dakataccen gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), ba ya hannun ta.

Bayan dakatar da Emefiele a ranar Juma’a, an samu rahotannin cewa jami’an ‘yan sandan sirri sun kama shi.

A wata sanarwa da hukumar ta DSS ta wallafa a shafin Twitter a safiyar ranar Asabar, ta ce gwamnan CBN da aka dakatar ba ya tsare.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button