Labarai
Da Dumi Dumi ganduje yace ku Fito ku tafi yawanku kanawa
Gwamna ganduje na Jihar Kano ya bayyana ranakun litinin da alhamis amatsayin ranakun da Gwamnatinsa da sassautama kanawa dokar Hana Fita Gwamnan Yace Daga Karfe na safe 10:00am zuwa Karfe Hudu na yamma 04:00 Zaku Iya Fita Sana’arku ta Neman Abinci…
madogara Abubakar Aminu Ibrahim Mai Taimakawa Gwamna Kan Sabbin Kafafen yada Labarai…