Labarai
Da Dumi Dumi: Gwamnatin Ganduje ta bayarda umarnin rufe duk inda Sheikh Abduljabbar kabara ke karatu a jihar kano.
Gwamnatin jihar Kano ta ba da umarnin a rufe duk inda Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara ke karatun wa’azi a cikin jihar Kano…
Cikakken labarin zaizo daga baya