Labarai
Da dumi Dumi Gwamnatin Nageriya ta rage farashin litar mai
Gwamnatin tarayya ta sake rage farashin litar man fetir daga naira dari da ashirin da uku N123 izuwa naira Dari da ashirin da daya da digo hamisin N121.50.
Kanfanin hakon mai na The Petroleum Products Pricing Regulatory Agency (PPPRA) shine ya sanar da batun na rage kudin man fetir din..