Labarai
Da Dumi Dumi Jam’iyar APC Mai mulkin ta lashe zaben jihar Ondo
Hukamar INEC ta bayyana Jam’iyar APC a Matsayin Wacce ta lashe zaben jihar Ga yadda Sakamakon Zaben Jihar Ondo ya kasance
Ondo Governor Results
APC 292,830
PDP 195,780