Mata iyayenmu
Da Dumi-Dumi: Kotu Ta Yanke Hukuncin Kisa Ga Dattijon Da Yayi Fyade…
![](https://jaridarmikiya.com.ng/wp-content/uploads/2020/08/IMG-20200812-WA0021.jpg)
Wata kotun shari’ar Musulunci a jihar Kano ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rajamu a kan wani dattijo da aka samu da laifin fyade.
A ganinku yanke hukunci irin wannan zai taimaka wajen kawo karshen matsalar fyade tsakanin al’umma?
Daga Mutawakkil Gambo Doko