Labarai

Da Dumi dumi Kungiyar malamai ta aminta da komawa Makaranta

Spread the love

Yajin aikin da ya gudana a karkashin inuwar kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) sun amince da cigaba da gudanar da harkokin karatun Sun yarda da janye yajin aikin na watanni takwas da Suka shafe sunayi biyo bayan da Gwamnatin Tarayya ta kara yawan tayin da tayiwa kungiyar kwadago zuwa N70bn. Shawarwarin ya biyo bayan ganawa da tawagar gwamnati karkashin jagorancin Ministan kwadago da samar da ayyuka, Chris Ngige, a Abuja, ayau ranar Juma’a.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button