Labarai

Da Dumi dumi Ngozi Okonjo-Iweala ta Zama Shugabar WTO ta duniya

Spread the love

An zabi tsohuwar Ministar Kudin Nageriya Dr Ngozi Okonjo-Iweala a matsayin Darakta-Janar ta Kungiyar Kasuwanci ta Duniya, WTO. A takarar karshe ta mutum biyu, Misis Okonjo-Iweala ta samu kuri’u 104 daga membobij kasashe 164 don kayar da Ministan Ciniki na Koriya ta Kudu. Ana sa ran za’ a sanar da ita a matsayin sabuwar DG da karfe 3 na yamma agogon Najeriya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button