Siyasa

Da Dumi Dumi Pastor Eze-iyamo ya Taya Obaseki murnar lashe zabe

Spread the love

Dan Takarar Jam’iyar APC a jihar Edo Pastor Eze-iyamo ya Taya Jam’iyar PDP lashen Zaben jihar ya rubuta a shafinsa na Twitter Yana Mai cewa Zabe ba yaki bane Ina taya Jam’iyar hamayya ta PDP murnar lashen zaben Kuma Yace wannan lokacin aiki tukuru Cikin Shekaru 4 masu Zuwa Ina taya murna

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button