Tsaro
Da Dumi Dumi: Sojojin Najeriya Sun Kama Wasu Manyan Yaran Abubakar Shekau Guda Biyu A Jihar Lagos.
An fara kwancewa Abubakar shekau zani a kasuwa.
Wasu gungun sojojin Najeriya sun sanar da kama wasu manyan yaran Abubakar Shekau guda biyu a jihar Lagos.
Bayanin ya fito daga bakin birgediya janar T Y Ishaku inda yake cewa sunyi nasarar cafke manyan yaran Abubakar Shekau dinne a kasuwar Ajagule dake Jihar Lagos sunje yin siyayya.
Sauran bayani me dauke da hotunan su na nan tafe.
Daga Kabiru Ado Muhd