Labarai
Da Dumi Dumi: Tinubu ya cire sunan Maryam Shetty daga Sunayen ministoci, ya mika Keyamo


Shugaba Bola Tinubu ya janye nadin Maryam Shetty a matsayin minista.
Shugaban ya kuma kara da Festus Keyamo, tsohon karamin ministan kwadago a cikin jerin sunayen ‘yan takara.