Labarai

Da Dumi Dumi ‘yan bindiga sun sace mutan 50 a kan hanyarsu ta zuwa Mauludin sokoto a Katsina

Spread the love

Wasu gungun ‘yan bindiga sun yi garkuwa da aƙalla fasinjojin mota yan Maulud mutun 30 a kan hanyar Kankara zuwa Sheme a cikin jihar Katsina

Wata majiya a yankin ta shaida wa blueinknews cewa an sace fasinjojin da ke tafiya cikin manyan motocin safa biyu a daren Alhamis yayin da suke kan hanyarsu ta zuwa bikin na shekara-shekara da aka shirya gudanarwa a Sakkwato.

Majiyar ta kara da cewa da farko ‘yan bindigar sun sace fasinjoji 50 amma daga baya bisa radin kansu suka saki 20
Sai dai babu wani bayani game da ko ‘yan bindigar sun tuntubi danginsu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button