Labarai

Da Dumi Dumi ‘yan bindiga sun sako daliban Makarantar kagara ta jihar Niger.

Spread the love

Yanzu Yanzu ‘yan ta’addan da Suka sace daliban Makarantar Sakandaren Kimiyya ta Gwamnati da ke Kagara, a karamar Hukumar Rafi ta Jihar Neja sun Sako su..

Wani jami’in gwamnati wanda ya tabbatar da sakin ga Channels TV ya ce suna kan hanyarsu ta zuwa Minna, babban birnin jihar.

A cewarsa an sako yaran daga wani wuri kusa da inda aka sako mutane hamsin da uku da aka sace mako guda da ya gabata.
Ana sa ran Gwamna Abubakar Bello zai tarbe su a gidan Gwamnatin da ke Minna.

An sace dalibai 27 da kuma wasu 14 daga makarantar.

Cikakken labarin zai Zo daga baya…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button