Labarai
Da Dumi Dumi ‘yan bindiga sunyi garkuwa da fasinjan doguwar mota a jihar Niger..
Rahotanni da muke samu yanzu ‘Yan Bindiga sun kashe fasinjan doguwar mota Baki ɗayansu Lamarin ya faru be A daidai Garejin kundu Kan Hanyar Zungeru Dake Jihar Niger.
Miyagun Sun tafi Da Dukkanin Mutanen Dake Cikin Wannan Mota Ta NSTA Saidai wata Mata Guda Daya Wacce Ta kubuta.
Cikakken labarin zai Zo daga baya…