Labarai

Da Dumi Dumi Yanzu Haka ana gudanar da Zanga Zangar #EndSars a sabon Garin jihar Kano.

Spread the love

Rahotannin da muke samu yanzu daga Birnin jihar Kano ya nuna ana can ana Zangar Zangar EndSarsa sabon garin Kano Masu zanga-zangar a Kano a karkashin inuwar kungiyar cigaban Al’ummar Sabon Gari na bukatar shugaban Najeriya Muhammad Buhari ya yi murabus. Zanga-zangar da ake gudanarwa a kan titin Faransa da sauran manyan hanyoyi a yankin Sabon Gari da ke Kano ana yin ta cikin lumana.

Jagoran zanga-zangar, Mista Emmanuel Biodun ya ce sun kasance a kan titi ne don nuna rashin amincewarsu da cin zarafin ‘yan sanda tare da yin kira ga Shugaba Buhari ya yi murabus. ”

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button