Labarai

Da Dumi Dumi Yanzu Yanzu Shugaban Yan AIG Adamu Ya rusa Rundunar SARS

Spread the love

Sufeto-janar na ‘yan sanda Nageriya AIG Mohammed Adamu, ya ba da sanarwar rusa runduna ta musamman da ke yaki da fashi da makami SARS Adamu ya sanar da hakan ne a wani shirin kai tsaye yau ranar Lahadi. Sanarwar ta zo ne bayan an kwashe kwanaki ana zanga-zanga ta yanar gizo da kuma layi tare da nuna adawa da zalunci da kisan gilla da jami’an SARS ke yi a fadin kasar..

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button