Siyasa
Da Dumi Dumi Zaben Edo Jam’iyar Apc Tana Shan Wuya A hannun Jam’iyar adawa ta PDP
Rahotanni dake Fitowa daga wasu mazabun Jihar ta Edo sun nuna Cewa Jam’iyar Apc tana Shan Wuya A hannun Jam’iyar PDP
Gadai Kadan Daga Cikin Yadda Sakamakon ke Zuwa…
APC: 37
PDP:151
Etsako East: Eramhe Primary School, Okpella III. Ward 7, PU: 3a
APC: 126
PDP: 126
.@GovernorObaseki WINS POLLING UNIT
PU019, Ward 4, Oredo LGA
PDP: 184
APC: 62
RESULT
PU 26, ward 7, Ikpoba Okha LG
PDP: 157
APC: 64
Unit 30
PDP: 144
APC: 31
Unit 34
PDP: 216
APC: 33
Unit 35
APC: 42
PDP: 103