Labarai
Da dumi’dumi: A Sakamakon Dake fitowa daga mazabu a jihar Kano na cewa Abba Gida-Gida ke kan gaba da kuri’u masu Tarin yawa.
Sakamakon Dake fitowa daga jihar Kano na cewa Engr Abba Kabir Yusuf na jam’iyar NNPP ne ke kan gaba.
Ga yadda Sakamakon zaben yaka wakana.
Kofa Ward, Bebeji LG.
NNPP 2084
APC 712
Rogo Sabon Gari Ward
Governor
NNPP =4008
APC =1596
House of assembly
NNPP = 4026
APC = 1566
YARYASA WARD Tudun Wada LG. HOA
NNPP 3536
APC 3221
Margin 315
Maza6ar Kofar Ruwa
NNPP 5,293
APC 1,925..
Fulatan Ward
Gubernatorial
NNPP – 1027
APC – 501
PDP – 14
House of assembly
NNPP – 1028
APC – 482
PDP – 14
Garko LGA
RABA WARD
GOV NNPP -2141
APC – 1740
H/ASSEMBLY
NNPP 2150
APC – 1746