Labarai
Da dumi’dumi: Ana Neman Taimakon Annabi SAW Kuma shine mai ceto a ranar lahira ~Cewar Sheikh Abdullahi Balalau.
Shugaban Kungiyar Izalah Sheikh Abdullahi Balalau a cikin wani bidiyo a wajen tafsirinsa Yana ya tabbatar da kuskuren Dr Idris dotsen Tanshi na cewa ba a Neman Taimakon Annabi Muhammadu SAW lamarin Daya tayar da kura Sheikh Balalau yace ana Neman Taimakon Annabi SAW haka zalika ma shine Mai ceto idan anje lahira ya Kuma ce Hanyar da Dr Idris Yabi domin isar da sakon ce Bai dace ba.
Ga dai bidiyon Ku KALLA👇