Labarai

Da dumi’dumi: Gwamnatin Tinubu ta mayar da hedikwatar hukumar jiragen saman Najeriya daga Abuja zuwa jihar Legas.

Spread the love

Gwamnatin tarayya ta mayar da hedikwatar hukumar kula da filayen jiragen sama ta Najeriya zuwa Legas.

Hakan ya fito ne a cikin wata takarda mai dauke da sa hannun Manajan Daraktar FAAN, Mrs Olubunmi Kuku.

Dauke da cewa Mai girma ministan sufurin jiragen sama da raya sararin samaniya ya bayar da umarnin mayar da hedikwatar hukumar kula da filayen jiragen sama ta kasa (FAAN) daga Abuja zuwa Legas.

“Saboda abin da ke sama, ana buƙatar ku gaggauta ƙaurar gudanarwa.”

Bayanin ya kasance dauke da ranar 15 ga Janairu, 2024.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button