Labarai
DA DUMI’DUMI: Hukamar zabe ta bayyana Uba sani amatsayin wanda ya lashe zaben Gwamnan jihar Kaduna.
Hukamar zabe Mai zaman kanta INEC ta sanar da Uba sani amatsayin wanda ya lashe zaben Gwamnan jihar Kaduna.
Ga Sakamakon zaben kamar haka APC: 730,002
PDP: 719,196
Tazarar kuri’u da Sanata Uba sani Ya bawa Isah Ashiru kudan suna kamar haka .10,806