Labarai

Da dumi’dumi: Hukumar DSS ta sake kama Emefiele, bayan da Kotu ta bayarda Belin sa.

Spread the love

Jami’an hukumar tsaro na farin kaya (DSS) sun sake kama Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele da aka dakatar, biyo bayan wata arangama da jami’an hukumar gidan gyaran hali ta Najeriya (NCS) suka yi a harabar wata babbar kotun tarayya da ke Legas Dake zaune a Ikoyi.

An sake kama shi ne bayan mai shari’a Nicholas Oweibo ya bayar da belin Emefiele a kan kudi naira miliyan 20 tare da bayar da umarnin tsare shi a gidan gyaran hali har sai an cika sharuddan belin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button