Labarai

Da dumi’dumi: Hukumar Yaki da rashawa ta gayyaci Ganduje kan bidiyon karbar dalolin Amurka.

Spread the love

Shugaban Hukumar Yaki da rashawa na Jihar Kano Ya gayyaci tsohon Gwamnan jihar Dr Abdullahi Umar Ganduje zuwa hukumar domin yi masa tambayoyi dangane da Bidiyon karbar Dala.

Idan Baku manta ba dai a shekaranjiya ne Shugaban hukamar yayi Taron Yan Jarida ya bayarda sanarwar cewa yanzu haka ya sake bu’de binciken faifain bidiyon dollar Ganduje ya Kuma gayyaci masana kan batun Bidiyon domin tantance Sashihancin sa.

A jiya ne masanan suka tabbatar da cewa wannan bidiyo da aka hango gwamna Ganduje Yana karbar dalolin Amurka Tabbas ba bidiyon karya bane na Gaskiya ne gwamnan ne da Kansa yake karbar wannan dalili.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button